Home Dish Jallop din soyayyiyar makaroni me kayan lambu

Jallop din soyayyiyar makaroni me kayan lambu

Introduce

Chef :

Khady Dharuna

Jallop din soyayyiyar makaroni me kayan lambu

Taliya tana daya daga cikin nauin abincin da koina a fadin kasarnan ana iya samu, taliya(makaroni) abincine me saukin dahuwa da saukin ci musamman ga Marasa lfy aka basu nan da nan suke cinyewa sbd baida nauyi.Iyalaina suna son taliya kowacce iri ce musamman makaroni me nadi. Ina yinta akai akai, hakane ya bani dama nasarrafata zuwa yanda ake sarrafata a zamanance. #TALIYA

Ingredient

Food ration :

Da yawa

Cooking time :

30mintuna
Tafarnuwa

domin bukata

Cooking instructions

* Step 1

Da farko za mu fara da gyara kayan lambun mu mu wanke mu yayyanka mu ajiye a gefe.
Image step 1

* Step 2

Sannan a Dora mai akan wuta a saka albasa Idan yayi zafi sai a zuba taliyar (makaroni) a soya har ta zama ruwan zuma
Image step 2

* Step 3

Sannan a kwashe a kwalandar karfe man ya tsane.
Image step 3

* Step 4

A Dora tukunya akan wuta a zuba mai Dan kadan sannan a kawo albasa a saka Idan yayi zafi sai a dauko nama wanda dama an tafasa shi da kayan kamshi. A zuba akai a juya kamar mintuna 5 sai a kawo jajjagen attaruhu da albasa a zuba akai a juya a soya sama sama. Sannan a tsaida ruwa
Image step 4

* Step 5

A zuba curry, spices, tafarnuwa da maggie
Image step 5

* Step 6

A rufe mintuna 10 sai a zuba kayan lambu a rufe.
Image step 6

* Step 7

A barshi ya tafasa kayan lambu su Dan fara laushi, sai a dandana Idan komai yaji sai a kawo makaronin a zuba akai a rufe a barshi ya dahu
Image step 7

* Step 8

A juya a rufe
Image step 8

* Step 9

A zuba a ci da zafinata
Image step 9

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic