Home Dish Lemon goba na musamman me whipping cream

Lemon goba na musamman me whipping cream

Introduce

Chef :

Khady Dharuna

Lemon goba na musamman me whipping cream

Goba tana daya daga cikin kayan marmari masu gina jiki, ganin yawan amfanin da take da shi yasa nace bara na sarrafata zuwa ga abinsha me sanyi da dadin gaske. Ki jarraba kiji sai kunne ki ya kusa cirewa. #lemu

Ingredient

Food ration :

2 yawan abinchi

Cooking time :

15mintuna
1/4 cup

Icing sugar

Cooking instructions

* Step 1

Ga abubuwan da muke bukata nan.
Image step 1

* Step 2

A wanke goba a cire dattin sai a rabata 2 a kwance
Image step 2

* Step 3

Sannan a cire kwallayen tsakiyar a yayyanka daidai misali
Image step 3

* Step 4

Sai a zuba a blender a sa ruwa Kofi 1 a markada.
Image step 4

* Step 5

Idan yayi laushi sai a zuba icing sugar, sukari da ragowar ruwan. A cigaba da markadawa har sai yayi laushi sosai sai a juye a sha da sanyinsa.
Image step 5

* Step 6

Dadi!!!
Image step 6

* Step 7

Image step 7

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic