Home Dish Moimoi (alala)

Moimoi (alala)

Introduce

Chef :

Khady Dharuna

Moimoi (alala)

Khady Dharuna #kanostate.my sis style@khairy testy bites., she say sweet u made my day.!!!

Ingredient

Cooking instructions

* Step 1

Ki wanke wakenki ki surfa ki cire dusar ki rege sbd tsakuwa, sai ki sami attaruhu da albasa Yan daidai ki gyara ki wanke ki zuba akai a markado miki.

* Step 2

Sannan ki yayyanka alayyahu ki wanke da gishiri ki yanka albasa akai ki ajiye a side. Ki jajjaga tarugu da albasa kadan Suna ki ajiye a side, ki yayyanka kwai shima ki ajiye a side.

* Step 3

Sai ki kawo markaden ki juye jajjagen attaruhun a ciki, ki saka Maggie, gishiri, curry, spices, sai ki kawo soyayyen mai gwangwani 1, manja gwangwani 1¹/² ki zuba sai ki jujjuya,.

* Step 4

Idan kinason tafarnuwa sai ki jajjaga ki zuba akai, sannan ki kawo ruwan dumi ki zuba akan kullin Kar yayi ruwa kuma Kar yayi kauri ki juya ki zuba alayyahunnan ki juya Idan komai yaji shikenan sai ki kukkula a Leda.
Image step 4

* Step 5

Ki Dora ruwa Idan ya yi zabi sai ki sassaka kullin a ciki ki rufe ki danne murfin da Abu me nauyi, Idan ta dahuwa zakiga alalar ta bar jikin ledar sai ki kwashe.
Image step 5

* Step 6

Aci da mai da yaji ko da yar stew ko akan abinci, shinkafa ko taliya. Za a iya ci da kunu ma
Image step 6

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic