Home Dish Cake mai kala

Cake mai kala

Introduce

Chef :

M's Treat And Confectionery

Cake mai kala

Cake yana da dadin ci,ana iya cin sa lokacin karin kumallo ko lokacin da ake bukata.

Ingredient

Food ration :

5 yawan abinchi

Cooking time :

Awa daya
2 cokali

bakar hoda

Cooking instructions

* Step 1

A buga sukari da bota har ya narke,a saka kwai a ciki a cigaba da bugawa har ya tashi,a tankade fulawa da bakar hoda a zuba a cikin hadin sukari da bota da kwai,a zuba a hankali kuma kar a juya da yawa
Image step 1 Image step 1 Image step 1

* Step 2

A raba hadin flour gida 5,guda hudu daga ciki a saka mishi kala sai a bar dayan haka ba kala,sai a shafe gwangwanin gashi da bota,sannan a zuba hadin flour a ciki,a gasa zawon minti 45 ko zuwa lokacin da ya gasu
Image step 2 Image step 2 Image step 2

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic