Home Dish Dafadukan Shinkafa Da Wake Me Daddawa

Dafadukan Shinkafa Da Wake Me Daddawa

Introduce

Chef :

Jamila Hassan Hazo

Dafadukan Shinkafa Da Wake Me Daddawa

#gargajiya

Ingredient

Food ration :

5 yawan abinchi

Cooking time :

minti 50mintuna

Cooking instructions

* Step 1

Soya manja acikin tukunyar da murfi nta baida huji minti Goma sai asauqeta aqasa kar abude sai bayan minti biyar

* Step 2

Adafa wake sama sama atsane ruwanta a ajiyeta gefe

* Step 3

Amaida manja kan wuta ajuye jajjagen tattasai da attarugu tumatur da tafarnuwa asoya sai azuba ruwa akai azuba maggi da gishiri da citta da Kanumfari da dakakkiyar daddawan kalwa sai arufe ya tafasa

* Step 4

Awanke shinkafar azuba sai azuba wakenda aka dafa sama sama da albasa yankakke arufeshi yanuna sai asauqe

* Step 5

Aci dadi lfy

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

Tag

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic