Home Dish Dafadukan Dankalin Turawa Da Kayan Lambu

Dafadukan Dankalin Turawa Da Kayan Lambu

Introduce

Chef :

Jamila Hassan Hazo

Dafadukan Dankalin Turawa Da Kayan Lambu

#gargajiya

Ingredient

Food ration :

4 yawan abinchi

Cooking time :

35mintuna
tafarnuwa

Garin

Cooking instructions

* Step 1

Fere Dankalin turawa ayanka qananu atafasa sa gishiri atsane agefe

* Step 2

Soya manja harsai yayi fari sai ajuye jajjagen tattasai asoya ajuye kifin aciki da garin tafarnuwa acigaba da soyawa

* Step 3

Zuba ruwa kadan, Dankalin turawa da koren wake da albasa arufe yadahu minti 5, azuba karas da ganyen albasa minti daya sai asauqe

* Step 4

Aci dadi lfy

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic