Home Dish Kunun Tsamiya Da Kayan Kamshi

Kunun Tsamiya Da Kayan Kamshi

Introduce

Chef :

Jamila Hassan Hazo

Kunun Tsamiya Da Kayan Kamshi

Abincine damuke sonci dasafe tunba a weekend ba😋kuma muna hadawane da burodi da gyada kadade bakaji yunwa ba #gargajiya

Ingredient

Food ration :

3 yawan abinchi

Cooking time :

minti 25mintuna

Cooking instructions

* Step 1

Murtsuke jiqaqqiyar tsamiya da wankekken hannu sai atace sa rariya ajuyeta a tukunya adaura akan wuta

* Step 2

Dama garin geron da aka surfata aka wanketa aka shanya tabushe aka hadata da citta da Kanumfari da masoro aka niqata da laushi

* Step 3

Ruwan yana tafasa sai ajuye damammiyar garinmu aciki asauqe qasa asaka sukari

* Step 4

Ana hadawa da qosai ko burodi da gyada😋

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

Tag

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic