Home Dish Alale da kunun gyada

Alale da kunun gyada

Introduce

Chef :

Mrs Maimuna Liman

Alale da kunun gyada

Me n family love moi-moi da kunun gyada so very much.

Ingredient

2 cups

beans

Cooking instructions

* Step 1

A jika wake a roba idan ya jika sai a tsame daga ruwan a zuba a turmi a surfa shi hancin ya fita gabadaya,sai a wanke a zuba ruwa kadan a kai,a yanka mishi albasa a saka attarugu da tattase a markada.

* Step 2

Idan an markada shi sai a juye a roba me fadi a saka seasonings da spices,a saka manja ko mai gyada duk wanda akeso,a saka ruwa daidai kaurin da akeso sai a kulle a leda a saka shi a tafasasshen ruwa da yake kan wuta à barshi à dahu.
Image step 2

* Step 3

A zuba markadadden gyada a roba a saka ruwa a dama shi ya narke gabadaya sai a tace a cikin tukunya,à zuba couscous na kunu à daura à wuta à barshi ya tafasa ya nuna a sauke,sai a yanka lemon tsami a matse ruwan a tace a cup a zuba ruwa kadan a kai,sai a tankade flour kadan a zuba akan ruwan lemon tsamin nan a gauraya shi,sai a zuba acikin kunun nan ana gauraya shi har yayi kauri,shikenan kunu ya gamu.
Image step 3

* Step 4

Note:shi flour nayi amfani dashi ne wajen daure kunun dan yayi kauri sbd bani kamu,amma idan kinada kamu zaki iya amfani dashi.

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic