Home Dish Fried Rice

Fried Rice

Introduce

Chef :

Mama's Kitchen_n_More🍴

Fried Rice

Ga sauqin dahuwa ga dadi,😋

Ingredient

Cooking instructions

* Step 1

Za'a fara wanke shinkafa a tsane a kwalanda ta tsawon minti 30

* Step 2

Sannan sai ayi grating attaruhu da albasa a zuba Mai a tukunya sannan a zuba grating din kayan miyan nan a fara soyasu sannan a zuba shinkafar nan akai a zuba curry harsai tayi irin kalar da ake so ae ta joyawa idan ta soyo sai a zuba ruwan zafi asa Maggi da gishiri dama ansa curry tun a soyawa

* Step 3

Sai a wanke vegetables din Nan a wanke a yanka dama akwai dafaffan Nama sai a soya shi a ajjiye a gefe

* Step 4

Idan ruwan yaja baya na shinkafar sai a zuba Nama Amma Banda kayan lambun nan su sai ruwan ya kusa tsotsewa gaba daya ake zuba su tururin nan shi zai dafa su

* Step 5

Fired rice a saukake basai kin dafa sannan kizo ki soya ba
Image step 5

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

Tag

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic