Home Dish Brown Rice

Brown Rice

Introduce

Chef :

Mama's Kitchen_n_More🍴

Brown Rice

So Delicious and yummy 😋#1post1hope

Ingredient

Cooking instructions

* Step 1

A zuba Mai kadan a tukunnya idan yayi zafi sai a zuba shinkafa a ciki ae ta juyawa har sai tayi brown sai a tsane a mataci
Image step 1

* Step 2

Sai a wanke kayan Miya ayi blending dinsu sannan a sake zuba Mai bada yawa ba a soya kayan miyan sannan a tsada ruwa sai a zuba soy sauce za a ga ruwan yayi brown sai a rufe har sai ya tafasa, idan ya tafasa sai a zuba shinkafar tare da seasonings a rufe

* Step 3

Dama already an riga an dafa nama yayi laushi, sai a yanka ingredients din.idan takusa tsotse ruwan sai a zuba a rufe wannan tururin zai sa kayan lambun suyi laushe suyi daidai ci
Image step 3

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

Tag

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic