Kosai

Introduce

Chef :

Mama's Kitchen_n_More🍴

Kosai

Yawanci mutane nasan kosai Amma gurin hada shi suke kuskure ku biyo ni kuga yadda ake kosai ga saukin yi ga dadi#1post1hope

Ingredient

Cooking instructions

* Step 1

A shurfa wake a wanke a yanka albasa a wanke attaruhu akai markade...idan an markada sai a sake yanka albasa a zuba a sa gishiri a fasa kwai azuba a buga sosae,idan markadan yayi kauri sosai za a Dan Kara ruwa kadan bada yawa ba sai asake bugawa sosae,idan bai buguba bazai kyau ba,idan angama sai a Dora Mai a wuta idan yayi zafi sai a soya.
Image step 1

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

Tag

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic