Home Dish Tuwon shinkafa miyar taushe

Tuwon shinkafa miyar taushe

Introduce

Chef :

Mama's Kitchen_n_More🍴

Tuwon shinkafa miyar taushe

#sahurrecipecontest...Miyar taushe dai asali tasamu tunga lokacin Annabi (SAW) a lokacin sahabbai sun kasace sunaci da gurasa su Kuma suna kiranta(yakadin)...wannnan ne yasa nake son miyar taushe🤩

Ingredient

Cooking instructions

* Step 1

Da farko dai za'a Fara gyara shinkafar a tsince ta tas a wanke a Dora bisa wuta.,idan ta dahu sosai tayi laushi sai a mul_mula a kwashe a flask

* Step 2

Sai a kawo nama a wanke a gyara kabewa a hada da Naman asa albasa da Maggi da gishiri kadan a dafa su tare sai kabewar tayi laushe sosai sai a kwashe kabewar a kwano asa ludayi a murje ta tazamu Babu guda_guda din Nan sai a maidata a hade tare da Naman Nan.

* Step 3

Sai a dauko wannan kayan miyar ayi blending dinsu a zuba cikin kabewar Nan a sa Mai a barsu su dahu ruwan kayan miyan ya Fara ja baya sun Fara kamar alamar soyewa sai asa kayan dandano tare da alaiyyahu a barsu na min 3 zua 4
Image step 3 Image step 3

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic