Home Dish Lemon kwakwa da dabino

Lemon kwakwa da dabino

Introduce

Chef :

Mama's Kitchen_n_More🍴

Lemon kwakwa da dabino

A kullum nakasanci Mai son farantawa mahaifata Rai shiyasa nakanyi kokarin yi mata abinda take so tasan kwakwa da dabino shiyasa nayi mata lemonshi Tasha ruwa da shi Kuma taji dadinshi tasamin albarka💃Her happiness is my😍

Ingredient

gwangwani

Dabino Rabin

1 tsp

Sugar

Cooking instructions

* Step 1

A cire kallon dabino a ciqa Shi na mint 30 sai a bare kwakwa a kankare bayan ta a hadasu a blender ayi blending idan Baki da blender Zaki bayarwa akai markade,sai a tace dosar asa flavor da Madara gwangwani da sugar a juya a sa a firinji yayi sanyi.
Image step 1 Image step 1 Image step 1

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic