Home Dish Patoto furage

Patoto furage

Introduce

Chef :

Mama's Kitchen_n_More🍴

Patoto furage

*sahurrecipecontest*Lokacin sahur ba lokaci ne nacin abinci Mai nauyi sosai wannan yasa nayi hadin wannan dankali ga Dadi gashe bazai wuyar narkewa ba a ciki #sahurrecipecontest#

Ingredient

Food ration :

40mint

Cooking instructions

* Step 1

A feraye dankali a wanke sai a zuba a tukunnya tare da ruwa da gishiri a dafa Amma basai yayi lugub ba yafasa biyu ma ta isa

* Step 2

Sai ayi grating attaruhu albasa tomatoe a ajjiye a gefe,a dauko nama a wanke a tafasa tare da Maggi albasa da thyme kadan idan Naman ya dahu sai a soya manja a zuba da kayan miyan da akayi grating a zuba a maida murfin tukunnyar a rufe a barsu Dan dahu kadan,sai a zuba Maggi, gishiri,Curry a juya sai a dauko wannan dafafan dankalin a zuba a ciki tare da alaiyyahu da aka yanka sai a rufe for some mint sannan a bude a juya asake rufewa na min 2 zuwa 3,

* Step 3

Shi alaiyyahu ba a son barin shi ya dahu sosai saboda amfanin jikinshi yana konewa kma abincin ma yaqi dadi.

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

Tag

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic