Home Dish Kunun gyada da kosai

Kunun gyada da kosai

Introduce

Chef :

Mama's Kitchen_n_More🍴

Kunun gyada da kosai

Ingredient

Cooking instructions

* Step 1

A surfa gairu a wanke sae a sa citta da kanunfari a Kai markade,Shima wake haka za ayi Masa asa attaruhu da albasa akai markade,a jiqa tsamiya

* Step 2

A jiqa gyada 30mint before akai markade,idan an markado sae a tace da rariya a Dora a wuta,

* Step 3

Sae a Debi Killin gairu a hada da ruwan tsamiyar da aka jiqa a yanka lemon tsami a tace ruwan a hada a juya,idan Killin gyadar ya tafasa sae a juye akan Killin gairun nan.😋
Image step 3

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

Tag

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic