Home Dish Hadaddan Zobo

Hadaddan Zobo

Introduce

Chef :

Mama's Kitchen_n_More🍴

Hadaddan Zobo

Wannan hadin Zobo nayi shine ga mahaifita(My MUM)taji dadin shi kma tasa min albarka...zabo shi kanshi magani ne ,Ina masu fama da yawan kumburin ciki indae za a dafa Zobo a Sha cikin yadda Allah mutum zai samu sauki

Ingredient

1 cup

of zobo

1 cup

of Sikari

Cooking instructions

* Step 1

Dafarko za a Fara wanke Zobo a tace kasar da take ciki Dan ba a rabashi da kasa,,,idan an wanke sae a zuba ruwa ya Sha kansa a wanke kokumba a yanka a ciki tare da citta sae a rufe har sae ya tafasa.

* Step 2

Bayan ya tafasa a barshi ya huce kafin a tace,,,idan an tace sae a niqa kankana a tace iya ruwan nata kokumba ma haka za ayi ma a tace iya ruwan nata,,,sae a zuba Sikari da ruwan kankana da na kokumba da flavor kadan ba da yawa ba idan yayi yawa Yana Bata dandanon sa,,idan kina da kankara Zaki iya amfani da ita idan Babu a sa a dakin sanyi yayi sanyi.
Image step 2 Image step 2

* Step 3

Ga irin Abubuwan da nayi amfani da su
Image step 3 Image step 3 Image step 3

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic