Home Dish Tayota/hikima

Tayota/hikima

Introduce

Chef :

Khady Dharuna

Tayota/hikima

Shine Karin farko da na tambayi. Kasancewar karfen sabo ne, ya so ya bani wahala☹️🙁😕🤫 kafin daga Baya ya dunga Yi. Tanada Dadi sosai

Ingredient

Cooking instructions

* Step 1

A cikin roba me tsafta a tankade fulawa Sannan a zuba duk kayan hadin a ciki
Image step 1

* Step 2

Sai a zuba ruwa a kwaba.
Image step 2

* Step 3

Kwabin kamar na wainar fulawa.

* Step 4

Sannan a horar da karfen ta hanyar zuba Mai kadan a abin suya Sai a rage wuta a saka a barshi yayi ta soyuwa na kusan Rabin awa ko fiye ma, sai a zubar da man idan an gama horarwar.

* Step 5

Sai a Dora wani man akan wuta a sa karfen a ciki suyi zafi tare, idan yayi zafi Sai a dunga daukowa Ana tsomawa kadan a cikin Kulliin Ana sawa Aman Ana jijjigawa har ya fita. Sai a barshi ya soyu a kwashe a Bari man ya tsane tukunna.
Image step 5

* Step 6

Akwai dadi
Image step 6

* Step 7

Yara da manya suna sonta😋😋😋😋
Image step 7

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic