Home Dish Classy Cincin

Classy Cincin

Introduce

Chef :

Khady Dharuna

Classy Cincin

Na kasance Ina son cincin tun Ina karama na taso Naga mamana tanayi, cincin kala kala babu wnada bnaga tayi ba. Yanzu Nima alhamdulillah zamani yazo da cigaba mukan taba yin me Dadi da kaayarwa. Wannan dai na saka Masa lemon zest wato bawon lemon Zaki/tsami. Dandanonsa dabanne, Yana kwana Yana dada Dadi😍😋😋😋

Cooking instructions

* Step 1

Za a Sami roba me tsafta a zuba sukari, sannan a saka butter a juya sosai har su hade.

* Step 2

Sannna a fasa kwai akaia a juya sosai
Image step 2

* Step 3

Daga Nan sai a saka baking powder, ki goga Bayan lemon Zaki/bawo,karamin cokali ba ciki tam ba ki zuba akai, filebo da kwakwa, q kuma juyawa su hade, kwakwar danya ce a hoton
Image step 3

* Step 4

Sai ki juya su hade. Sannan ki zuba fulawa Bayan kin tankade kiyta juyawa har ya Zama ya hade. Sai ki dunga yayyafa ruwa kina kwabawa har ya hade guri daya. Sai ki yayanka ki ajiye a gefe

* Step 5

Ki dunga burzawa kina yayyankawa yanda kike so
Image step 5

* Step 6

Ni dai ga irin yankan d anake so Nan😍
Image step 6

* Step 7

Sia ki Dora Mai wadatacce ki sa albasa idan yayi zafi saia ki dunga zubawa kadan kadan kina soyawa kina kwashe.
Image step 7

* Step 8

Note: a kula shi ba a cikawa da yawa wajen suya idna Kika cika zai dagargaje.

* Step 9

A barshi ya huce sai a juye a Abu me murfi ko roba

* Step 10

Aci da lemon ko tea ko haka Nan.

* Step 11

Ko a suaki baki dashi
Image step 11

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic