Home Dish Kunun Aya na gargajiya

Kunun Aya na gargajiya

Introduce

Chef :

Khady Dharuna

Kunun Aya na gargajiya

Yanayin zafi sai Ana hadawa da me day sanyi sanyi

Cooking instructions

* Step 1

A jika Aya na tsahon awa 5 snanan a surfa a turmi a wanke a rege tskauwar

* Step 2

Sai a zuba a heavy duty blender, a zuba kanumfari da masoro a wanke danyar citta a yayyanka sai a zuba a Kai a markada har yayi laushi

* Step 3

A tace da abin tata me laushi

* Step 4

A saka sukari a juya sosai Sia a skae tacewa

* Step 5

A zuba Madara da filebo a juya. A saka kankara ko a sa a firinji😅😂😂

* Step 6

Daidai kaurinda kike so Sia a Sha.

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic