Home Dish Macaroni da dankali na musamman

Macaroni da dankali na musamman

Introduce

Chef :

Khady Dharuna

Macaroni da dankali na musamman

Kasancewar lokuta da dama Ana so a dunga kula da abinda za a ci. Shike sani Koda yaushe idan zanyi girki nakanyi me lfy da Gina jiki. Wannan girkin ya kunshi kayan lambu Wanda ko ban fada ba kunsan amfaninsu a jikin Dan adam.

Cooking instructions

* Step 1

Da farko zaki fara da feraye dankali kiyi Masa yankan gida gida. Sai ki Dora ruwa idan ya tafasa ki zuba macaroni a ciki, ki diga Mai kadan sai ki rufe

* Step 2

Idna ya fara tafasa sai ki zuba danklain su tafaso tare. Kiyi musu Rabin dahuwa ki wanke ki tsane sai ki ajiye a gefe

* Step 3

Sai a yayyanka Kara's a wanke da koren wake Suma a tafasa da Dan gishiri a ajiye

* Step 4

Sai a Dora tukunya a zuba mai sannan a yyayanka albasa kadan akai idan ta Dan kwanta sai a zuba jajjagen tarugu da albasa akai a soya a kawo markaden kayan Miya cokali 2 a zuba akai

* Step 5

Sai a kawo Naman kazar a yayyanka a watsa akai sai a tsiada ruwa kadan wanda dai Zai karasa dafa taliyar. A saka kayan dandano da kayan kamshi. Idan Ana son tafarnuwa ma a saka

* Step 6

Sannan a yanka albaasa slice a watsa kan macaroni sai a kawo a zuba akan harin a rage wuta sosai sai a jujjuya sama sama a rufe a barshi ya turara sai a kashe.

* Step 7

A smai biredin shawarma a zuba hadin sai a nannade a soke da toothpick. Sai a soka almond dan ya bada shaawa😍😍
Image step 7

* Step 8

😋😋😋
Image step 8

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic