Home Dish Farfesun kaza(soyayyiya da dafaffiya me kayan lambu)

Farfesun kaza(soyayyiya da dafaffiya me kayan lambu)

Introduce

Chef :

Khady Dharuna

Farfesun kaza(soyayyiya da dafaffiya me kayan lambu)

Ina son farfesu sosai musamman me kayan lambun yanada dadi ga kara lfy. Yana dadi ma Idan aka samu bread me laushi a hada dashi. #parpesurecipecontest

Ingredient

Food ration :

mutane da yawa

Cooking time :

awa daya
1/2 cokali

Dakakkiyar citta

Tafarnuwa

(domin bukata)

Cooking instructions

* Step 1

A yayyanka kaza yankan daidai ba manya ba kuma ba kana na ba. Sannan a wanke da lemon tsami sosai a tabbar karnin ya fita a tsane da kwalanda sai a juye a tukunya.

* Step 2

A yayyanka albasa a zuba akai, a raba karamin lemon tsami ma a saka akai sai a Dora akan wuta
Image step 2

* Step 3

A zuba spices cokali daya akai
Image step 3

* Step 4

A zuba curry cokali 2
Image step 4

* Step 5

A zuba dakakkiyar citta cokali 1
Image step 5

* Step 6

Sannan a zuba Maggie daidai dandano
Image step 6

* Step 7

A jajjaga tafarnuwa a zuba akai Idan ana bukata, sannan a juya a rufe ya dahuwa sama sama, bayan ya dahuwa sai a tsane a kwalanda.
Image step 7

* Step 8

A raba kazar gida biyu sannan a Dora mai a yayyanka albasa Idan yayi zafi sai a zuba Rabin kazar a ciki a soyata har sai ta zama ruwan Zuma sai a kwashe.
Image step 8

* Step 9

Sannan a dauko ruwan tafashen naman a raba shi biyu, a dau rabin a zuba jajjagaggen attaruhu da albasa a ciki a saka curry Rabin cokali spices ma Rabin cokali, sannan a zuba mai Dan daidai a Dora akan wuta, Idan ya tafasa sai a kara Magi a zuba yankakkiyar albasa a barshi ya dahu sosai yayi kauri.
Image step 9

* Step 10

Sai a dauko soyayyar kazar a zuba wannan hadin akai a jujjuya koina ya samu sai a juye a mazubi
Image step 10 Image step 10

* Step 11

Daga nan a Dora tukunya akan Wuta a zuba ragowar ruwan Tafashen Idan baida yawa a Dan kara ruwa sai a zuba jajjagen attaruhu da albasa, yankakken karas da mulmulallen wake, a rufe ya dahu.

* Step 12

Idan sun dahu sai a kara magi, a saka ragowar kori da spices a zuba mai daidai misali sannan a kawo kazar da ba a dafa ba a zuba a zuba yankakken lawashi, sannan a juya a rufe ta turaru za aga ta farfashe sannan a kwashe.
Image step 12

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic