Home Dish Sandwich (Burodi me hadi)

Sandwich (Burodi me hadi)

Introduce

Chef :

Khady Dharuna

Sandwich (Burodi me hadi)

Khady dharuna #kanostate. sandwich yana da dadi Musamman domin abincin safe ko kuma ga Wanda baya cin abinci me nauyi da daddare. Yanada dadi hadin sosai.

Ingredient

Cooking instructions

* Step 1

Ga kayayyakin hadin nan.
Image step 1

* Step 2

A wanke salak da gishiri d ruwa a rabashi gida 2 a tsane a kwalanda, Idan ya tsane sai a juye a Abu.

* Step 3

A Dora kaskon suya a zuba mai kadan sannan a kawo yankakkiyar albasa a zuba a saka magi da Dan ruwa Idan ta dahuwa ruwa ya hade da albasa sai a sauke a juya a kwano Idan ya sha iska sai a zuba cream salad da ketchup a juya.
Image step 3

* Step 4

A Dora abin suya a kan wuta a saka mai Idan yayi zafi a FASA kwai a kada a sa magi a soya, Idan ya fara soyuwa sai a zuba dambun nama ko na kaza a juya su hade sai a kwashe.

* Step 5

A yayyanka burodi sai a dauko hadin albasannan a shafa akai, a jera tumatir da gurijin bature, sannan a jera ganyen salak, sannan a zuba hadin kwai da dambu. Sai a kawo yankakken burodi a rufa akai. Haka za ayi Tayi har a gama.
Image step 5 Image step 5 Image step 5

* Step 6

Sannan a saka a cikin faranta. Za a iya cinsa da lemo ko a sha da shayi musamman bunu...!!!
Image step 6 Image step 6

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

Tag

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic