Home Dish Shinkafa me kayan lambu

Shinkafa me kayan lambu

Introduce

Chef :

Khady Dharuna

Shinkafa me kayan lambu

Domin daukar hankalin me cin abincin haka zalika kayan lanbu sunada mutukar amfani da kara lafiya a jikin Dan Adam. Wannan yasa na dafa su hade da shinkafa #kanocookout

Cooking instructions

* Step 1

A wanke tukunya sai a zuba ruwa a rufe sannan a Dora a kan wuta.

* Step 2

A wanke kayan lambun da ruwan gishiri, a yanka dogon wake, karas a kankare bayan sannan a yayyanka shi shima a hade guri daya da sauran a ajiye a gefe.

* Step 3

A zuba gishiri cokali 1 a shinkafa sannan a zuba ruwa a wanketa tass. (Amfanin wankewa da gishiri yana fitar da starch sannan yana sawa tayi wara wara Idan an dafa)

* Step 4

Idan ruwan ya tafasa sai a zuba shinkafar a ciki a juya a rufe

* Step 5

A kula Idan shinkafar tayi tafasa 2 sai a kawo kayan lambun a zuba akai su karasa dahuwa tare. Idan ta dahu sai a zuba ruwa a wanke a tace sannan a maidata kan wuta ta turaru na minti 5 sai a sauke

* Step 6

A zuba a mazubi aci da kowacce miyar da ake bukata.
Image step 6

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic