Home Dish Bun's din alkama da fulawa me chakuleti

Bun's din alkama da fulawa me chakuleti

Introduce

Chef :

Khady Dharuna

Bun's din alkama da fulawa me chakuleti

Khady Dharuna bun's dai baida Suna da Hausa amma Idan da Wanda ya sani ina saurare don akwaishi da dadi mutuka..

Cooking instructions

* Step 1

A hada garin fulawa da alkama guri daya a jujjuya har su hade.
Image step 1

* Step 2

A zuba bota, yist, sukari, madara, a jujjuya sannan a zuba ruwan dumi a kwaba, kada kwabin yayi ruwa kuma kada yayi tauri. Kwabin yafi na meat pie ruwa, sannan a rufe a ajiye a GU me dumi.
Image step 2

* Step 3

Tsawon mintuna 30 zuwa 45 a dauko za aga ya tashi ya ninka na farkon a yawa
Image step 3

* Step 4

Sannan a zuba fulebo na vanilla a juya
Image step 4

* Step 5

A zuba mai a kaskon suya a yanka albasa Idan ya fara zafi sai a kwashe albasar, a debo kwabin a buda tsakiyar sai a saka chakuletin a ciki a rufe ana mulmulawa har ya hade, a dunga dangwalar ruwa Idan yana makalewa a hannu sannan a sa a mai a soya.
Image step 5 Image step 5

* Step 6

A kula Kar a cika masa wuta, wuta kadan za a saka sabida cikin ya soyu, Idan an saka sai a dunga juyawa har ya zama ruwan Zuma me turuwa sannan a kwashe.
Image step 6

* Step 7

A sami tsinken yin tsire a sossoka buns din a ciki Sabida ya bada abin shaawa. A ci da lemo ko acishi hakanan.
Image step 7

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic