Home Dish Meat pie

Meat pie

Introduce

Chef :

Khady Dharuna

Meat pie

Khady Dharuna.. Meat pie #kanostate my favorite..!!

Cooking instructions

* Step 1

A zuba fulawa a bowl, Sannan a zuba butter, salt, Maggie, b/pwdr and spices, a jujjuya sai y zama crumb.

* Step 2

Sannan a fasa egg a kada sai a zuba akai a kwaba da ruwa. Idan kwabin ya fara manne Wa a hannu memakon a sa fulawa sai a lakaci butter a hannun a shafa a cigaba da hadawa har ya hade jikinsa.

* Step 3

A barbada fulawa akan abin murji sai a yayyanka kwabin daidai misali. A dunga dauka ana fadadawa sai ayi amfani da abin matsewa ayi shape.
Image step 3

* Step 4

A zuba filling din akai sai a shafa ruwa a bakin dough din a danne, sannan a barbada fulawa akan tray a dunga jeresu akai.
Image step 4

* Step 5

A Dora mai akan wuta a yanka albasa idan yayi zafi sai a dunga saka meat pie din ana soyawa har ya soyu. Served with hot tea or juice.
Image step 5

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic