Home Dish Tsiren tukunya (kaza)

Tsiren tukunya (kaza)

Introduce

Chef :

Khady Dharuna

Tsiren tukunya (kaza)

Khady Dharuna. Tsiren tukunya #kanostate yana daya daga cikin hanyoyin da ake yin tsire cikin sauki ba tare da an yi irin na Yan kasuwa ba. Ga dadi ga kamshi sai an gwada dai....

Ingredient

Cooking instructions

* Step 1

A wanke kaza da lemon tsami ko vinegar, a yayyanka gunduwa gunduwa, a tsane a kwalanda

* Step 2

Sannan a juye kazar a tukunya a saka mata kayan dandano a yayyanka albasa akai hade da kayan kamshi, Idan ana bukatar tafarnuwa sai a jajjaga a zuba, a tafasata na tsawon minti 15. Idan tayi sai a tace a tsane.

* Step 3

A Dora mai a kan wuta a yayyanka albasa Idan ya fara zafi sai a soya kazar Amma ba sai ta soyu tayi Kamas ba. A ajiye a gefe

* Step 4

Dama kin yayyanka cucumber, tumatir da albasanki kin wanke sai ki juye soyayyaiyar kazar a tukunya ki dauko kuli kuli Wanda yasha kayan kamshi sai ki kawo mai da ruwan dumi, ki yayyada mai sai ki Dan yayyafa ruwan dumi kadan Sannan ki zuba kuli kuli kiyta juyawa har sai koina na kazar yaji. Sai ki zuba su cucumber din a ciki ki kuma juyawa. Acita haka ko a ci da lemo.
Image step 4

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

Tag

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic