Home Dish Soyayyiyar taliya da farfesun kayan ciki

Soyayyiyar taliya da farfesun kayan ciki

Introduce

Chef :

M's Treat And Confectionery

Soyayyiyar taliya da farfesun kayan ciki

Ingredient

Food ration :

3 yawan abinchi

Cooking time :

Awa daya
10

Maggi

Cooking instructions

* Step 1

A dora mai a wuta yayi zafi sannan a farke ledar taliya,a karya ta yadda ake bukatar tsahon ta,sannan a soya ta har ta canja kala zuwa ruwan kasa.sai a tsame ta a matsami

* Step 2

A gyra kayan miya a wanke a markada a dora a wuta,a saka mai a soya ta sannan a tsaida ruwa a zuba peas da koren wake da maggi da kayan kamshi har ya tafasa,sannan a zuba taliya ta dahu,idan ta kusan dahuwa ai a saka karas su karasa dahuwa tare,sai a sauke.A saka yankakken koren tattasai a ciki,zafin taliyar zai dafa shi.

* Step 3

A wanke kayan ciki sosai sannan a dora a wuta,a yanka mishi albasa,a zuba maggi da kayan kamshi,idan ya dahu sai a saka kayan miya da dankali a ciki,a rufe har ya dahu,a bari romon ya kone sannan sai a sauke

* Step 4

Sai a zuba taliya a plats hade da kayan ciki,aci dadi lafiya!

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic