Home Dish Alale da miya cabbage da carrot

Alale da miya cabbage da carrot

Introduce

Chef :

Ummu ashraf kitchen

Alale da miya cabbage da carrot

Ingredient

Cooking instructions

* Step 1

Dafarko zaki wanke wakenki ki surfashi duk kicire hancin waken sai ki jika shi kamar minti 30 sai a kai miki markade idan an kawo sai ki saka manja da kayan magi da kuma albasa da kika yanka da lawashin albasar idan kinaso saiki juya kisamu leda ko robar da zaki zuba wanda kike dashi ki shafa manja saiki dinga zuba kullin aciki idan kingama saiki dakko tukunya babba kisa ruwa ba dayawa ba kisa murfi a kasan tukunyar saiki dakko container da kika zuba kullin aciki.
Image step 1 Image step 1

* Step 2

Saiki dinga jerawa saiki dura a wuta ki rufe murfin haryayi saiki sauke.
Image step 2 Image step 2

* Step 3

Yadda kuma zaki hada miyar ki, zaki wanke kayan miyar ki, da cabbage,carrot ki yankasu ki zuba a tukunya kisa ruwa ba dayawa ba kayan miyan ya dahu saiki kisa kayan dandano da mai ki juya saiki rufe kamar minti 3 sai ki sauke.aci dadi lafiya

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

Tag

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic