Home Dish Tuwon samo da miyar kubewa danye

Tuwon samo da miyar kubewa danye

Introduce

Chef :

Mrs Maimuna Liman

Tuwon samo da miyar kubewa danye

Ingredient

Cooking instructions

* Step 1

Da farko za'a saka ruwa dan daidai akan wuta,idan ya tafasa sai a zuba garin kadan a roba a saka ruwa akai a gauraya da muciya a juye a cikin wannan ruwan dake tafasa sai a gauraya shi a rage wutan a barshi ya nuna a hankali.

* Step 2

Idan talge ya nuna sai ana zuba garin à ciki ana tuqawa har yayi kaurin da akeso sai a rufe a rage wutan sosai a barshi ya nuna sai a kwashe a leda.

* Step 3

(Miyar kuma) A wanke nama a zuba a tukunya a saka mishi kayan kamshi da sinadarin dandano da albasa da attarugu da daddawa sai a barshi ya dahu,idan ya dahu sai saka manja a rufe shi na minti biyar sai a saka gurjajjen kubewan a barshi yayi ta dahuwa sai a diga mishi kanwa kadan ya nuna kubewa tayi laushi sai a sauke.

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

Tag

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic