Home Dish Dafadukan taliya da wake

Dafadukan taliya da wake

Introduce

Chef :

Mrs Maimuna Liman

Dafadukan taliya da wake

Dafadukan taliya da wake girki ne me matukar dadi da kayatarwa.

Ingredient

Cooking instructions

* Step 1

Da farko za'a tsince dattin cikin wake a wanke shi a zuba a tukunya a saka ruwa a daura tukunyan a wuta a dafa shi,amma kar yayi laushi.

* Step 2

Idan waken yayi sai a tsiyaye ruwan a juye waken a matsami a ajiye shi a gefe.

* Step 3

A jajjaga attarugu da albasa a zuba a tukunya,a saka manja a soya shi sama-sama,sai a saka ruwa dan daidai wanda zai iya dafa taliyan,sai a saka kayan kamshi da sinadarin dandano.

* Step 4

A jika kifin da ruwan zafi sai a bare shi a cire qayan a wanke kifin a zuba a cikin wannan ruwan hadin sai a bar kifin yayi laushi.

* Step 5

Idan kifin yayi laushi sai a juye waken nan a cikin ruwan,a karya taliya a zuba aciki a barsu su nuna suyi laushi sannan sai a sauke.

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

Tag

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic