Gireba

Introduce

Chef :

Khady Dharuna

Gireba

Inason cin gireba wannan ne yasa na gwada da kaina, shine yin farko kuma tayi kyau da dadi sosai.Tana daya daga cikin abin kwalamar da ake hadawa yayin da za a kai gara, ana yin ta a matsayin Sana'a, saka mata kwakwa yana kara mata dadi.

Ingredient

1 cup

Flour

1/2 cup

Sugar

1/4 cup

Madarar gari

Cooking instructions

* Step 1

A zuba fulawa a roba me tsafta, sannan a zuba sukari, madara, da fulebo a jujjuya sosai har su hade jikinsu.

* Step 2

Sannan a zuba kwakwa a juya sosai, sai a kawo mai a zuba a sake juyawa har sai an ga ya fara cuccurewa.

* Step 3

A sami ludayi ko abu me shafe a dunga zubawa ana dannawa a fitar da shape din da ake so.

* Step 4

A shimfida takarda akan farantin gashi sai a dunga jera girebar a kai.

* Step 5

A kunna aven wuta kasa kasa a gasa. Idan ya gasu sai a cire
Image step 5

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic