Home Dish Miyar danyar kubewa

Miyar danyar kubewa

Introduce

Chef :

Khady Dharuna

Miyar danyar kubewa

Khady Dharuna. Miyar danyar kubewa ga dadi da yauki. Kina janta tana janki.....

Ingredient

Cooking time :

Mintuna 20mintuna
Jar

miya

Cooking instructions

* Step 1

Za'a sami kubewa me kyau sannan a wanke ta a tabbatar da dattin ya fita sai a tsane a kwalanda. Sannan a gogata da abin goga kubewa da kananan gida gida. A ajiye a gefe.

* Step 2

A dauko tukunya a wanke Sannan a tsaida ruwa, a zuba daddawa, man gyada ba da yawaba soyayye, a jajjaga tafarnuwa a zuba, a saka Magi kadan, a watsa ungurnu ko a zuba garinta kadan, Sannan a zuba dakakkiyar citta sai a Dan Dora murfi a barau suyita dahuwa har ruwn ya zama rabi.

* Step 3

Sannan a kawo kubewar a zuba akai a dunga juyawa da muburgi ko whisker, har sai saki jikinta. Sannan a rage wuta ta karasa dahuwa. Ana hadawa da jar miya wadda ta Ji albasa.
Image step 3

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

Tag

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic