Home Dish Soyayyen biredi mai kwai

Soyayyen biredi mai kwai

Introduce

Chef :

Mrs Maimuna Liman

Soyayyen biredi mai kwai

Ingredient

Cooking instructions

* Step 1

A yanka albasa kanana a roba sai a fasa kwai akai a saka dandano a gauraya su,sai dauka abun suyan kwai akan wuta a saka mishi mai kadan idan yayi zafi sai a tsoma biredin acikin ruwan kwai a saka shi akan wannan abun suyan me mai kadan din a soya shi idan gefe daya yayi sai a juya dayan,ayi haka har a gama.

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

Tag

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic