Cin-cin

Introduce

Chef :

Mrs Maimuna Liman

Cin-cin

Ingredient

Cooking instructions

* Step 1

A tankade filawa a roba, a saka bakar hada da sikari a gauraya,sai a saka bota a gauraye su duka,à fasa kwai a kada a juyeshi, à saka madarar ruwa a gauraya su gabadaya su gaurayu sai a rufe da farar leda kaman na minti gama.

* Step 2

Bayan minti goma sai a sake gauraya su sai ana gutsira ana murzawa ana yanka yanda akeso.

* Step 3

Sai a daura mai à wuta idan yayi zafi sai a saka aciki a soya har yayi yanda akeso.

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

Tag

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic