Yamrita

Introduce

Chef :

Mrs Maimuna Liman

Yamrita

Ingredient

Cooking instructions

* Step 1

Fere doya a wanke a yanka shi dogo sai a saka a tukunya a saka gishiri kadan a dan tafasa half done sai a sauke a juye shi.

* Step 2

A fasa kwai a saka mishi attarugu da albasa da seasonings n spices a kada shi,a tankade flour keep aside.

* Step 3

Sai a saka mai a pan a wuta,dauko doya a saka a cikin ruwan kwai a saka a flour a mayar cikin kwai a sake saka shi a flour a mayar kwai sai a saka shi a mai a soya,idan yayi golden brown a kwashe.

* Step 4

Amma ni da zanyi dan kar idan na saka kafin na cire na cikin zai kone,sai na saka a kwai na sa a flour sai na jera a plate na ajiye idan na tara dayawa sai na saka cikin ruwan kwai na saka a mai.

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

Tag

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic