Home Dish Fried yam n egg sauce

Fried yam n egg sauce

Introduce

Chef :

Mrs Maimuna Liman

Fried yam n egg sauce

Ingredient

Cooking instructions

* Step 1

Fere doya a yanka shi a wanke,à zuba shi a roba a saka salt kadan a gauraya shi,saka mai a pan a daura a wuta idan yayi zafi sai a zuba doyan aciki a soya har ya soyu a kwashe.

* Step 2

(For d egg sauce) a jajjaga albasa da attarugu a zuba a pan kadan kuma a saka a bowl,a fada kwai akan na cikin bowl din a saka seasonings da spices akai a gauraya shi,sai a saka mai kadan a acikin jajjagen cikin pan din a soya a zuba ruwa kadan akai idan ya tafaso sai a juye wannan ruwan kwai din akai ayi ta gauraya shi har ya hade jikinshi ruwan ya shanye shikenan sai a sauke.

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

Tag

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic