Home Dish Alalen gwangwani

Alalen gwangwani

Introduce

Chef :

Mrs Maimuna Liman

Alalen gwangwani

I love alalen gwangwani so much.

Ingredient

Cooking instructions

* Step 1

A gyara wake ki jika shi ki surfa a wanke shi a juye a roba a zuba mishi attarugu da tattase da albasa a markada shi.

* Step 2

Idan an markada sai a saka mishi seasonings da spices da manja da ruwa a gauraye su,sai a dauki wankekken gwangwani a shafa musu manja a zuba hadin a ciki kaman half haka.

* Step 3

Sai a saka ruwa kadan a wuta idan ya tafasa sai a jera gwagwanin aciki a daura wasu akai a rufe shi yayi ta damuwa, idan ruwan tukunyan ya shanye a kara saka wani har ya nuna.

* Step 4

Note:ba'a saka ruwan dayawa don sbd kar idan yana tafasa zai shiga cikin alalen sannan anaso a shafa manja sosai a gwagwanin yanda alalen zai fita mekyau.

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

Tag

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic