Home Dish Puff-Puff

Puff-Puff

Introduce

Chef :

Mrs Maimuna Liman

Puff-Puff

Ingredient

Cooking instructions

* Step 1

Da farko a tankade flour a roba a zuba mishi yeast,a saka sugar kadan,gishiri kadan sai a gauraye su,sai a zuba ruwa kadan ana gauraya shi har yayi smooth ya zama ko ina ya gaurayu,kuma kar yayi kauri sosai amma kar yayi ruwa.

* Step 2

Sai a rufe shi a bashi kaman 2hrs ya tashi,sai a saka mai à pan à daura à wuta amma kar wutan yayi yawa,idan mai yayi zafi sai a diba a hade shi kaman ball sai a saka a mai,idan gefe daya ya soyu a juya dayan ma.

* Step 3

Za'a ci shi da tea ko drink ko kuma kunu. Amma ni idan zanyi shi da safe toh ina kwabawa da dare ne sai ya kwana ya samu ya tashi.

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

Tag

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic