Home Dish Tuwon semo n spinach soup

Tuwon semo n spinach soup

Introduce

Chef :

Mrs Maimuna Liman

Tuwon semo n spinach soup

I love vegetable soup so much dat i can eat only d soup without tuwo.

Ingredient

Cooking instructions

* Step 1

Da farko a zuba ruwa a tukunya a saka a wuta idan ya tafasa sai a zuwa garin semo kadan a roba a saka mishi ruwa a gauraya shi da muciya a juye acikin ruwan kan wutan a gauraya shi sai a rage wutan a barshi ya nuna.

* Step 2

Idan talge ya nuna kaman 10-15mins sai a dauko garin semon ana zubawa a hankali ana tukawa har yayi kauri yanda akeso a tuka shi kuma mekyau kar yayi gudaji sai a rufe tukunyan a bar wutan kadan tuwon ya samu kaman 10mins akai ya nuna sai a sauke a kara tuka shi a kwashe.

* Step 3

(For the soup) a yanka albasa a jajjaga da attarugu da garlic a zuba a tukunya a saka manja su soyu sai a zuba ruwa kadan a saka kifi a zuba seasonings da spices a barshi su nuna sosai ruwan ya rage kadan sai a zuba yankakken alaiyafo a barshi kaman 5mins ya turaru a gauraya shi a sauke.

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

Tag

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic