Home Dish Akara n Pap

Akara n Pap

Introduce

Chef :

Mrs Maimuna Liman

Akara n Pap

Saturdays re 4 akara n pap 😂 i prefer taking it as breakfast.

Ingredient

Cooking instructions

* Step 1

Da farko za'a tsince dattin dake cikin wake sai a jika waken a roba kaman 15-20mins,idan ya jika sai a tsame shi daga ruwan a zuba a turmi a surfa shi tas bayan ya fita sai a wanke.

* Step 2

A zuba shi a roba sai a saka ruwa a akanshi a jika shi kama 10 mins sai a juye ruwan a yanka mishi albasa a saka tattase da attarugu a markada shi.

* Step 3

Idan an markada sai a buga shi sosai da ludayi,sai a saka mai à pan à daura à wuta idan yayi zafi sai a saka gishiri daidai misali acikin markadaden waken sai a gauraya shi a soya cikin mai din,idan gefe daya yayi sai a juya dayan ma ya soyu sai a kwashe.Amma kar a saka mishi wuta sosai

* Step 4

Kunun akamu (koko) a debi kamu a roba sai a zuba mishi ruwa kadan a gauraya shi,sai a saka ruwa akan wuta idan ya tafasa sai a zuba yadda zaiyi akan wannan kamu na cikin roban sai a gauraya shi za'a ga yana kauri,idan yayi kauri sosai za'a iya kara ruwa yadda kikeso kaurin kokonki ya zama.

* Step 5

Sai a zuba sugar a sha.

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

Tag

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic