Home Dish Kankarar zobo

Kankarar zobo

Introduce

Chef :

Khady Dharuna

Kankarar zobo

Khady Dharuna. #kanostate kasancewar zafi ya gabato sai ana sanyaya makoshi... Tanada dadi sosai da saka santi.....

Ingredient

Cooking instructions

* Step 1

A wanke zobo a tsame daga ruwan sabida yashi ko tsakuwa.

* Step 2

A zuba a tukunya tare da kanumfari, citta, na'a na'a, da yar kanwa a zuba ruwa a dafasu har sai sun dahuwa sannan a sauke

* Step 3

A wanke karas da gurijin bature a goga, sannan a dauko zobon a tace sai a kara ruwa a zuba sukari a kawo gogaggun karas da gurijin a zuba a juya a dandana Idan sukarin yaji sai a saka fulebo duk Wanda akeso a sake juyawa

* Step 4

A zuzzuba a mazubi ko a kulla a Leda a saka a firinji Idan yayi kankara sai a sha.
Image step 4

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

Tag

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic