Home Dish Lemon zobo

Lemon zobo

Introduce

Chef :

Khady Dharuna

Lemon zobo

Khady Dharuna.. Zobo yana daya daga cikin abubuwa masu kara lfy ga jiki musamman aka hadashi da sauran abubuwa masu muhimmanci ga lafiya... Kar a saka masa kala ayi amfani da natural abubuwa.

Cooking instructions

* Step 1

Za a sami zobo a wankeshi sannan a zuba a tukunya hade da ruwa. Sai a kawo icen cinnamon, kanwa da Garin citta a zuba a ciki. A wanke lemon tsami a rarraba gida 2 a zuba ciki, sannan a kawo ganyen na'a na'a shima a wanke a zuba a ciki sai a kunna wuta a dafasu.
Image step 1

* Step 2

Idan sun dahu za aji Suna ta kamshi sai a kashe.

* Step 3

A kara ruwa a ciki sannan a tace da abin tata ko rariya, a zuba sugari da kankara a juya sai ya juyu sosai sannan a yayyanka gurijin bature a zuba a mazubin zobon sannan a zuba zobon A sha da sanyinsa.
Image step 3 Image step 3

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic