Home Dish Meat pie

Meat pie

Introduce

Chef :

Khady Dharuna

Meat pie

Khady Dharuna #kanostate. My favorite...

Ingredient

Food ration :

Pieces 13 yawan

Cooking instructions

* Step 1

A tankade fulawa, a zuba butter a juya har ta hade jikinta, a zuba bakar hoda, magi, da kayan kamshi a chakuda.

* Step 2

A zuba ruwan dumi a kwaba har sai ya hade jikinsa.
Image step 2

* Step 3

A tafasa nama Idan yayi laushi sai a dakashi. A yayyanka Kara's da albasa hade da dankalin turawa. A daura kaskon suya a zuba mai kadan Idan yayi zafi sai a zuba akbasar a motsa, a zuba Kara's dinma a motsa. Mintuna 5 a zuba naman a sa magi da kayan kamshi sai a motsa dama an siya dankali sama sama sai a zuba su karasa dahuwa.
Image step 3

* Step 4

A Barbada fulawa a abin murji sannan a fadada sai a yanka a fidda shape din circle, sannan a zuba hadin a shafa ruwa a bakin fulawar a manne.
Image step 4

* Step 5

A Dora mai a kan wuta a yanka albasa Idan yayi zafi sai a soya. Yana zama ruwan Zuma sai a kwashe.
Image step 5

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic