Home Dish Kunun tsamiya

Kunun tsamiya

Introduce

Chef :

Mrs Maimuna Liman

Kunun tsamiya

Kunun tsamiya yana da matukar dadi musamman a wannan yanayi na zafi da ba'a iya cin abinci sosai.

Ingredient

Cooking instructions

* Step 1

A wanke surfaffen geron a jika shi,a saka citta da kimba a zuba mishi ruwa a markada yayi laushi,sai a samu rariya ana diba ana tace shi a cikin rariyan yana zuba a wani roba har a gama.

* Step 2

Sai a wanke tsamiya a zuba a tukunya sai a saka ruwa akai a barshi ya tafasa,idan ya tafasa sai a daura rariya akan wancan da aka tacen a zuba ruwan tsamiya tafasasshen akai sai a gauraya shi sosai,shikenan kunun tsamiya ya hadu.

* Step 3

Sai a saka sikari a sha.

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

Tag

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic