Home Dish Kosai da Kunu

Kosai da Kunu

Introduce

Chef :

Mrs Maimuna Liman

Kosai da Kunu

Very delicious meal more especially in d morning for breakfast.

Ingredient

Cooking instructions

* Step 1

A jika wake idan ya jika sai a saka a turmi a surfa shi idan ya surfu a wanke tas a juye a container

* Step 2

A wanke attarugu da tattase da albasa a zuba a kan waken a niqa shi

* Step 3

Idan an niqa yayi laushi sai a buga shi da ludayi sosai a saka gishiri

* Step 4

Sai a saka mai pan akan wuta idan yayi zafi sai ana diba da ludayi ana soyawa har a gama soya shi duka.

* Step 5

For d kunu kuma,za'a bukaci gero a wanke a jikashi idan ya jika sai a jure a roba mai murfi a saka su citta a niqa

* Step 6

Idan an niqa shi sai a zuba ruwa akai a tace shi,a ajiye idan ya kwanta sai a saka ludayi a debo kamu din a zuba a roba a saka mishi ruwa kadan a gauraya shi

* Step 7

Sai a saka ruwa a tukunya akan wuta idan ya tafasa sai a juye akan wancan kamu na cikin roban ana gauraya shi har yayi kauri shikenan ya zama koko,sai a saka sugar a sha

* Step 8

Done.

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

Tag

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic