Home Dish Hadin salak

Hadin salak

Introduce

Chef :

Khady Dharuna

Hadin salak

Khady Dharuna. #kanostate

Ingredient

Cooking instructions

* Step 1

A tsintsinke salak a zuba a ruwa a girgije kasar sannan a yayyanka shi yanka madaidaita. A yayyanka kabeji a hade da salak din Sannan a zuba gishiri a wankesu tas a tsane a kwalanda.

* Step 2

A wanke tumatir, gurijin bature, albasa sannan a kankare bayan karas a gogashi a abin goga kubewa. A yayyanka tumatir da albasa yankan kwance kowanne a mazubi daban, gurijin kuma a raba gida biyu a tsaye sannan a sanya abin yanka na zamani a yayyanka.

* Step 3

A Dora kaskon suya a kan wuta a diga mai kadan a zuba albasar a ciki sannan a Dan zuba ruwa kadan a motsa. Idan Tayi laushi gafin ya fita sai a saka magi a kashe a barta ta sha iska.

* Step 4

Sannan a sami kwano me tsafta a zuba salak din sannan a jera tumatir sannan guriji sannan albasa sannan karas za a ga ya bada abin shaawa.
Image step 4

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

Tag

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic