Home Dish Kosai da kunun gyada

Kosai da kunun gyada

Introduce

Chef :

Khady Dharuna

Kosai da kunun gyada

Khady Dharuna. #kanostate

Ingredient

Tafarnuwa

Idan ana bukata

Cooking instructions

* Step 1

Za a jika wake a tabbatar ya jiku, sannan a wanke a cire dusar a rege tsakuwar.

* Step 2

A yayyanka albasa da attaruhu sannan a juye waken a blender me karfin aiki, a zuba albasa da attaruhu hade da tafarnuwa Idan ana bukata. A markada har sai yayi laushi sosai sannan a juye a roba.

* Step 3

A saka gishiri da bakar hoda a buga sosai da Sosai, Idan ma yayi ruwa sai a kara fulawa. A yayyanka albasa kanana a zuba akai

* Step 4

A daura mai akan wuta Idan yayi zafi sai a dauko kullin waken a fara suya. Idan gefe yayi sai a juya gefen ya soyu a kwashe.

* Step 5

A jika farar shinkafa da gyada Idan sun jiku a wanke sannan a saka citta a markada a tace.

* Step 6

A Dora akan wuta aita juyawa SBD Kar yayi gudaje, Idan ya fara kauri sai a matse lemon tsami a zuba za aga ya zama faru kal sai a sauke a saka sukari.

* Step 7

A zuba a mazubi aci su da zafinsu
Image step 7

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic