Home Dish Soyayyen Doya Da Soyayyun Kayan Lambu

Soyayyen Doya Da Soyayyun Kayan Lambu

Introduce

Chef :

Jamila Hassan Hazo

Soyayyen Doya Da Soyayyun Kayan Lambu

Abinci ne mafi soyuwa agareni da kuma maigidana #gargajiya

Ingredient

Food ration :

mutane 2 yawan

Cooking time :

mintuna 45mintu

Cooking instructions

* Step 1

Fere doya ayankashi sala sala awanke atsaneshi akuma barbada gishiri agauraya

* Step 2

Daura mangyada akan tukunyar suya yayi zafi sai Ariqa zuba doya ana soyawa ahankali karya qone wuta kadan ya wadatar

* Step 3

In an gama suyar sai ajuye mangyada awani mazubi abar kadan acikin tukunyar suyan

* Step 4

Akawo tattasai da attarugu da tsokar kaza ajuye asoyashi sama sama

* Step 5

Azuba Koren wake akai da albasar da aka yanka dakuma tafarnuwa da gishiri da maggi da citta arufe minti daya

* Step 6

Akawo kabeji da karas azuba sakan shabiyar sai asauqe

* Step 7

Aci dadi lfy

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

Tag

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic