Home Dish Faten Shinkafa Da wake

Faten Shinkafa Da wake

Introduce

Chef :

Jamila Hassan Hazo

Faten Shinkafa Da wake

Nayi Kunun Gari Basise Sai sauran dafaffiyar shinkafa wacce taji gyada da Kanumfari da citta tayi saura 😚nikuma banison inzubar sainace mezai hana inyi fate dashi?🤔 kuma tunda gyadar cikin dafaffiyar shinkafar markadeddiyace kunga basai nasake zuba gudajin gyada ba, ina bude firji kawai sainaga inada sauran wakena dafaffiya sai nace barin gwada sabuwar samfurin fate hmmmmmmmm megida yayi santi ba kadanba 😍😋😋😜 #gargajiya

Ingredient

Food ration :

Daya

Cooking time :

mintuna 20mintu

Cooking instructions

* Step 1

Zuba manja atukunya dake kanwuta intafara soyuwa sai a kawo jajjagen tattasai da attarugu azuba

* Step 2

Yita juyawa harsaiya soyu sai azuba ruwa cup daya da rabi sai arufeshi yafara tafasa

* Step 3

Adaka tafarnuwa azuba a tafasashen ruwan sanwar

* Step 4

Zuba dafaffiyar shinkafar dake hade da markadedden gyada da Kanumfari da citta

* Step 5

Azuba maggi da gishiri akuma zuba dafaffiyar wake arufe yasake tafasa na minti 5

* Step 6

Akawo wankakkiyar alayyaho da ganyen albasa da gudajin albasar sai arufe minti daya asauqe daga kanwuta

* Step 7

Kar abude tukunyar sai bayan minti 5

* Step 8

Aci dadi Lafiya

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

Tag

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic