Home Dish Danwake Jifan Cikin Ruwan Dafaffiyar Wake

Danwake Jifan Cikin Ruwan Dafaffiyar Wake

Introduce

Chef :

Jamila Hassan Hazo

Danwake Jifan Cikin Ruwan Dafaffiyar Wake

#gargajiya

Ingredient

Food ration :

2 yawan abinchi

Cooking time :

30mins
Tafarnuwa

Yajin

Cooking instructions

* Step 1

Daura ruwa acikin tukunya akan wuta, awanke wake daidai misali azuba aciki ayanka albasa sai arufe tukunya yayita nuna (albasa yana saka wake nuna dawuri)

* Step 2

Acikin wani roba daban atankade fulawa da kuka sai a barbada gishiri kafin akawo jiqaqqiyar ruwan kanwa Wanda yakwanta babu datti atsiyaya aciki

* Step 3

Akawo ruwan dumi azuba aciki sai ayita kwabawa karyayi ruwa kuma karyayi tauri

* Step 4

Asanya cokali aruwan dumi sai Ariqa sakun dashi acikin ruwan waken daya dahun

* Step 5

Atsame adauraye acida yajin tafarnuwa da markadedden gyada kokuma acida soyayyen tattasai da da albasa yaji maggi

* Step 6

Dadin bazaka baiwa yaro mai qiwuyaba 😜

* Step 7

Aci dadi lfy

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic